mediawiki-extensions-Discus.../i18n/ha.json

95 lines
9.8 KiB
JSON
Raw Normal View History

{
"@metadata": {
"authors": [
"Abbaty",
"Aliyu shaba",
"Bashir Gwanki",
"Bello Na'im",
"Em-em",
"Gwanki",
"Harunaningi",
"Itzedubaba",
"Umar-askirason",
"Amire80"
]
},
"discussiontools-autotopicsubpopup-body": "Za ku sami sanarwa a yadda wani yayi sabon sharhi a cikin wannan tattaunawar. Kuna iya daidaita saitin sanarwarku a cikin zaɓin zaɓi.",
"discussiontools-autotopicsubpopup-dismiss": "Yauwa, Na Samu..",
"discussiontools-autotopicsubpopup-preferences": "Gyara zaɓuɓɓuka",
"discussiontools-autotopicsubpopup-title": "Kun shiga cikin masu karɓar saƙo.",
"discussiontools-defaultsummary-reply": "Mayarwa",
"discussiontools-desc": "Kayayyakin inganta shafukan tattaunawa.",
"discussiontools-emptystate-button": "Fara tattaunawa",
"discussiontools-emptystate-desc": "[[{{MediaWiki:discussiontools-emptystate-link-talkpages}}|Shafukan tattaunawa]] wuri ne da mutane ke tattaunawa a {{SITENAME}} mafi kyan zamanta shi ne. Shi ne zaku iya amfani da shafin dan fara tattaunawa da wasu akan yadda zaku inganta [[:{{SUBJECTPAGENAME}}]].",
"discussiontools-emptystate-desc-self": "Mutane dake {{SITENAME}} zasu iya amfani da [[{{MediaWiki:discussiontools-emptystate-link-userpage}}|shafin hira]] dan ajiye saƙo ga kowa dan kai kuma za'a sanar daku a sanda suka mayar da martani.",
"discussiontools-emptystate-desc-self-anon": "Mutane a {{SITENAME}} zasu iya amfani da wann [[{{MediaWiki:discussiontools-emptystate-link-userpage-anon}}|shafin tattaunawa]] dan ajiye saƙon ga kowa akan gyararraki da akayi daga adireshin IP da kuke amfani da shi ayanzu.\n\nYawancin adiresoshin IP addresses suna canjuwa lokaci bayan lokaci kuma akan yi amfani da su tsakanin mutane daban-daban. Kuna iya [$1 create an account] ko [$2 log in] dan kariya daga wasu waɗanda basu shiga. Haka kuma idan kuka ƙirƙira akwati zai ɓoye maku adireshin ku na aiki.",
"discussiontools-emptystate-desc-user": "[[{{MediaWiki:discussiontools-emptystate-link-userpage}}|Shafukan tattaunawa]] wurare ne inda mutane suke tattaunawa akan yadda zasu sanya bayanai a {{SITENAME}} mafi dacewar abinda za'a iya yi da shafin kenan. Fara sabon tattaunawa dan samun alaƙa da tarayya {{GENDER:{{PAGENAME}}|tare}} [[:{{SUBJECTPAGENAME}}|{{PAGENAME}}]]. Abinda kuka faɗi anan zai zama a bayyane ga kowa.",
"discussiontools-emptystate-desc-user-anon": "[[{{MediaWiki:discussiontools-emptystate-link-userpage-anon}}|Shafukan tattaunawa]] wurare ne inda mutane suke tattaunawa akan yadda zasu sanya bayanai a {{SITENAME}} mafi dacewar abinda za'a iya yi anan kenan. Yi amfani da wannan shafin dan fara tattaunawa akan gyararrakin da akayi da wannan adireshin IP. Abinda kace anan zai zama a bayyane ga kowa ya gani. Yawancin adireshin IP sukan canza akai-akai, kuma akan samu mutane da dama na yin amfani dasu.",
"discussiontools-emptystate-title": "Fara tattaunawa akan {{SUBJECTPAGENAME}}",
"discussiontools-emptystate-title-self": "Maraba da zuwa shafin ku na tattaunawa",
"discussiontools-emptystate-title-self-anon": "Maraba da zuwa shafin nan na tattaunawa",
"discussiontools-emptystate-title-user": "Fara tattaunawa {{GENDER:{{PAGENAME}}|tare}} {{PAGENAME}}",
"discussiontools-emptystate-title-user-anon": "Maraba da zuwa wannan shafin tattaunawa",
"discussiontools-error-comment-conflict": "Sharhin ku ba'a iya adana ta ba, saboda da wani yayi sharhi a daidai lokacin da kuma kuka yi. Kuyi hakuri ku sake jarabawa, ko ku sake aika shafin dan ganin sharhunan dake nan ayanzu.",
"discussiontools-error-comment-disappeared": "Ba'a iya samun shafin sharhin da kuke martani akai ba. Zai iya zama an goge ko an gusar da ita zuwa wani shafin. Yi hakuri ku sake aika shafin ku sake jarabawa.",
"discussiontools-error-comment-disappeared-reload": "Kuyi hakuri ku sake shigar da shafin kuma a sake gwadawa.",
"discussiontools-error-comment-is-transcluded": "\"{{int:discussiontools-replylink}}\" link ba za'a iya amfani dashi ba dan yin martani ga wannan sharhin ba. Dan martani, yi hakuri kuyi amfani da cikekken shafin dan amfani maɓallin gyara ta danna \"$1\".",
"discussiontools-error-comment-is-transcluded-title": "\"{{int:discussiontools-replylink}}\" ba za'a iya amfani da linki dan mayar da martani ga wannan sharhin ba saboda an shiga tane daga wani shafin. Dan mayar da martani, je ka nan: [[$1]].",
"discussiontools-error-comment-not-saved": "Sharhin ku ba za'a iya wallafa ta ba zuwa sabon yanayi na shafin. Dan ganin yanayin shafin na yanzu, kofo daftarin sharhin ka sai kayi amfani da manhajar ka sake shiga shafin.",
"discussiontools-error-lint": "Sharhin wannan shafi ba za'a iya mayar masu da martani ba, saboda wani kuskure a wikitext ɗin. Kuna iya sanin wannan kuskure ts [$1 reading the documentation], nema taimako ta [$2 posting here] ko gyara kuskuren [$3 opening the full page editor].",
"discussiontools-error-noswitchtove": "Yi hakuri, komawa zuwa gyara na gani an dakatar dashi saboda an gano <b>$1</b> acikin bayanan da kuka rubuta. [https://www.mediawiki.org/wiki/Special:MyLanguage/Help:DiscussionTools/Reply_tool_visual_mode_limitations Learn more].",
"discussiontools-error-noswitchtove-extension": "tsawo ko manazartan syntax",
"discussiontools-error-noswitchtove-table": "teburin syntax",
"discussiontools-error-noswitchtove-template": "samfarin syntax",
"discussiontools-error-noswitchtove-title": "An kashe yanayin gani",
"discussiontools-limitreport-errorreqid": "Kuskuren Makaman aiki na neman ID",
"discussiontools-limitreport-timeusage": "KayanAikin Tattaunawa na amfanin lokaci",
"discussiontools-limitreport-timeusage-value": "$1 {{PLURAL:$1|second|dakikoki}}",
"discussiontools-newtopic-legacy-hint": "<strong>Sabuwar hanyar fara batutuwa tana nan.</strong> Wannan sabuntawa yana ba ku damar ƙara batutuwa ta amfani da fom ɗin layi da kuma buga wasu tare da sabon gajeriyar hanya. Hakanan zaka iya [$1 canzawa zuwa ƙwarewar gado].",
"discussiontools-newtopic-legacy-hint-return": "<strong>Yanzu kuna kallon ƙwarewar gado.</strong> Kuna iya [$1 komawa zuwa sabuwar ƙwarewa] ko ziyarci abubuwan da kuka zaɓa zuwa [$2 saita ƙwarewar gado azaman tsoho]",
"discussiontools-newtopic-missing-title": "Kuyi hakuri kuba da take don batun tattaunawar ku. Ku danna \"{{int:discussiontools-replywidget-newtopic}}\", za ku ƙara batun ku ba tare da take ba.",
"discussiontools-newtopic-placeholder-title": "Take",
"discussiontools-notification-subscribed-new-comment-header": "$1 {{GENDER:$2|amsa}} a cikin \"<strong>$4</strong>\".",
"discussiontools-notification-subscribed-new-comment-header-bundled": "{{PLURAL:$1|Sabuwar amsa ɗaya|Sabuwar amsoshi $1|100=99+ sabobin amsa}} a cikin \"<strong>$3</strong>\".",
"discussiontools-notification-subscribed-new-comment-view": "Duba sharhi",
"discussiontools-postedit-confirmation-published": "An buga sharhin ku.",
"discussiontools-postedit-confirmation-topicadded": "An kara batun ku.",
"discussiontools-preference-autotopicsub": "Ta atomatik biyan kuɗi zuwa batutuwa",
"discussiontools-preference-autotopicsub-help": "Lokacin da kuka fara sabon tattaunawa ko sharhi a cikin tattaunawar da ake yi, za a sanar da ku kai tsaye lokacin da wasu suka buga sabon sharhi zuwa gare ta.",
"discussiontools-preference-label": "Kayan aikin tattaunawa",
"discussiontools-preference-newtopictool": "Kunna bayani da sauri",
"discussiontools-preference-newtopictool-help": "Wannan zai nuna muku hanyar layi don ƙara sabbin batutuwa.",
"discussiontools-preference-replytool": "Kunna mai dawa da sauri",
"discussiontools-preference-replytool-help": "Wannan zai nuna maka hanyar haɗi don ba da amsa ga sharhin shafi na magana a danna ɗaya.",
"discussiontools-preference-sourcemodetoolbar": "Kunna kayan aikin gyarawa a yanayin tushe",
"discussiontools-preference-sourcemodetoolbar-help": "Wannan zai ƙara mashaya kayan aiki zuwa amsa mai sauri da kuma saurin magana yana ƙara hanyoyin tushen fasali waɗanda suka haɗa da gajerun hanyoyi don ping da ƙara hanyoyin haɗin gwiwa.",
"discussiontools-preference-topicsubscription": "Kunna biyan kuɗin batu",
"discussiontools-preference-topicsubscription-help": "Wannan zai ba ku damar yin rajista don karɓar sanarwa game da sharhi kan batutuwa guda ɗaya.",
"discussiontools-replylink": "Mai da",
"discussiontools-replywidget-abandon": "Shin kun tabbata kuna son watsar da sharhin da kuke rubutawa?",
"discussiontools-replywidget-abandon-discard": "Yi watsi da sharhi",
"discussiontools-replywidget-abandon-keep": "Ci gaba da rubutu",
"discussiontools-replywidget-abandontopic": "Shin kun tabbata kuna son watsar da batun da kuke rubutawa?",
"discussiontools-replywidget-abandontopic-discard": "Yi watsi da batun",
"discussiontools-replywidget-abandontopic-keep": "Ci gaba da rubutu",
"discussiontools-replywidget-advanced": "Na ci gaba",
"discussiontools-replywidget-cancel": "Soke",
"discussiontools-replywidget-feedback": "Raba ra'ayi game da wannan fasalin",
"discussiontools-replywidget-loading": "Ana lodawa",
"discussiontools-replywidget-mention-tool-header": "Nemo mai amfani $1",
"discussiontools-replywidget-mention-tool-title": "Ambaci mai amfani",
"discussiontools-replywidget-mode-source": "Tushe",
"discussiontools-replywidget-mode-visual": "Na gani",
"discussiontools-replywidget-newtopic": "Ƙara batu",
"discussiontools-replywidget-placeholder-reply": "Maidawa zuwa {{BIDI:$1}}",
"discussiontools-replywidget-preferences": "saituka",
"discussiontools-replywidget-reply": "Maidawa",
"discussiontools-replywidget-watchthis": "Saka wannan shafin a [[Special:Watchlist|Shafukan da ake bin sahu]]",
"discussiontools-topicsubscription-pager-page": "shafi",
"discussiontools-topicsubscription-pager-topic": "Maudu'i",
"discussiontools-topicsubscription-pager-unsubscribe-button": "Rashin samun dama",
"discussiontools-topicsubscription-special-title": "Maudu'an da aka zaba",
"echo-category-title-dt-subscription": "Shafin magana{{PLURAL:$1|}}",
"echo-pref-tooltip-dt-subscription": "ku sanar dani idan wani ya wallafa sabon tsokaci akan maudu'in dana zaba"
}